(ABNA24.com) Ali Shamkhani ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na twitter a jiya juma’a
Babban magatakardar majalisar koli ta tsaron kasar Iran din ya kara da cewa; Karfin da jamhuriyar musulunci ta Iran take da shi, yana kunshe ne a cikin salonta na iya kirkira.
Ali Shamkhani ya kuma kara da cewa; An shiga sabuwar shekarar hijira shamshiyya ne a daidai lokacin da hukumar tsaron kasar ta ke kara karfi.
.......
342